Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA): Dubi ga kyakkyawar farfajiyar kofar shiga haramin Imam Ali As a Najaf Haramin da ke maraba da maziyarta da makwabta na Imam Ali Amiril Muminina a ranar tunawa da ranar Idil Mab'ath wanda aka bayyana bayan an gyara shi yana da kyan gani musamman wajen shiga.
Labarai Cikin Bidiyo | Ƙayatattaccen Farfajiyar Gwal Ta Haramin Imam Ali As
Your Comment